منتديات إنما المؤمنون إخوة (2024 - 2010) The Believers Are Brothers

(إسلامي.. ثقافي.. اجتماعي.. إعلامي.. علمي.. تاريخي.. دعوي.. تربوي.. طبي.. رياضي.. أدبي..)
 
الرئيسيةالأحداثأحدث الصورالتسجيل
(وما من كاتب إلا سيبلى ** ويبقى الدهر ما كتبت يداه) (فلا تكتب بكفك غير شيء ** يسرك في القيامة أن تراه)

IZHAR UL-HAQ

(Truth Revealed) By: Rahmatullah Kairanvi
قال الفيلسوف توماس كارليل في كتابه الأبطال عن رسول الله -صلى الله عليه وسلم-: "لقد أصبح من أكبر العار على أي فرد مُتمدين من أبناء هذا العصر؛ أن يُصْغِي إلى ما يظن من أنَّ دِينَ الإسلام كَذِبٌ، وأنَّ مُحَمَّداً -صلى الله عليه وسلم- خَدَّاعٌ مُزُوِّرٌ، وآنَ لنا أنْ نُحارب ما يُشَاعُ من مثل هذه الأقوال السَّخيفة المُخْجِلَةِ؛ فإنَّ الرِّسَالة التي أدَّاهَا ذلك الرَّسُولُ ما زالت السِّراج المُنير مُدَّةَ اثني عشر قرناً، لنحو مائتي مليون من الناس أمثالنا، خلقهم اللهُ الذي خلقنا، (وقت كتابة الفيلسوف توماس كارليل لهذا الكتاب)، إقرأ بقية كتاب الفيلسوف توماس كارليل عن سيدنا محمد -صلى الله عليه وسلم-، على هذا الرابط: محمد بن عبد الله -صلى الله عليه وسلم-.

يقول المستشرق الإسباني جان ليك في كتاب (العرب): "لا يمكن أن توصف حياة محمد بأحسن مما وصفها الله بقوله: (وَمَا أَرْسَلْنَاكَ إِلَّا رَحْمَةً لِّلْعَالَمِين) فكان محمدٌ رحمة حقيقية، وإني أصلي عليه بلهفة وشوق".
فَضَّلَ اللهُ مِصْرَ على سائر البُلدان، كما فَضَّلَ بعض الناس على بعض والأيام والليالي بعضها على بعض، والفضلُ على ضربين: في دِينٍ أو دُنْيَا، أو فيهما جميعاً، وقد فَضَّلَ اللهُ مِصْرَ وشَهِدَ لها في كتابهِ بالكَرَمِ وعِظَم المَنزلة وذَكَرَهَا باسمها وخَصَّهَا دُونَ غيرها، وكَرَّرَ ذِكْرَهَا، وأبَانَ فضلها في آياتٍ تُتْلَى من القرآن العظيم.
المهندس حسن فتحي فيلسوف العمارة ومهندس الفقراء: هو معماري مصري بارز، من مواليد مدينة الأسكندرية، وتخرَّجَ من المُهندس خانة بجامعة فؤاد الأول، اشْتُهِرَ بطرازهِ المعماري الفريد الذي استمَدَّ مَصَادِرَهُ مِنَ العِمَارَةِ الريفية النوبية المَبنية بالطوب اللبن، ومن البيوت والقصور بالقاهرة القديمة في العصرين المملوكي والعُثماني.
رُبَّ ضَارَّةٍ نَافِعَةٍ.. فوائدُ فيروس كورونا غير المتوقعة للبشرية أنَّه لم يكن يَخطرُ على بال أحَدِنَا منذ أن ظهر وباء فيروس كورونا المُستجد، أنْ يكونَ لهذه الجائحة فوائدُ وإيجابيات ملموسة أفادَت كوكب الأرض.. فكيف حدث ذلك؟!...
تخليص الإبريز في تلخيص باريز: هو الكتاب الذي ألّفَهُ الشيخ "رفاعة رافع الطهطاوي" رائد التنوير في العصر الحديث كما يُلَقَّب، ويُمَثِّلُ هذا الكتاب علامة بارزة من علامات التاريخ الثقافي المصري والعربي الحديث.
الشيخ علي الجرجاوي (رحمه الله) قَامَ برحلةٍ إلى اليابان العام 1906م لحُضُورِ مؤتمر الأديان بطوكيو، الذي دعا إليه الإمبراطور الياباني عُلَمَاءَ الأديان لعرض عقائد دينهم على الشعب الياباني، وقد أنفق على رحلته الشَّاقَّةِ من مَالِهِ الخاص، وكان رُكُوبُ البحر وسيلته؛ مِمَّا أتَاحَ لَهُ مُشَاهَدَةَ العَدِيدِ مِنَ المُدُنِ السَّاحِلِيَّةِ في أنحاء العالم، ويُعَدُّ أوَّلَ دَاعِيَةٍ للإسلام في بلاد اليابان في العصر الحديث.

أحْـلامٌ مِـنْ أبِـي (باراك أوباما) ***

 

 80 - Suratu Abasa

اذهب الى الأسفل 
كاتب الموضوعرسالة
أحمد محمد لبن Ahmad.M.Lbn
مؤسس ومدير المنتدى
أحمد محمد لبن Ahmad.M.Lbn


عدد المساهمات : 52644
العمر : 72

80 - Suratu Abasa Empty
مُساهمةموضوع: 80 - Suratu Abasa   80 - Suratu Abasa Emptyالإثنين 19 سبتمبر 2022, 4:10 pm

80 - Suratu Abasa
Da sunan Allah Mai rahama
(1) Yã game huska* kuma ya jũya bãya.
* Wani makãho, Abdullahi bin Ummi Maktũm ya je wurin Annabi dõmin ya musulunta, sai ya iske a lõkacin nan Annabi na ƙõƙarin shiryar da wasu manyan mutãne na Ƙuraishãwa, sai wannan makãhon ya yanke maganar Annabi da su, bã da saninsa ba, alhãli Annabi na bũrin su musulunta dõmin darajarsu ga idon mutãnensu. Saboda haka Annabi, (tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi), ya ɓata Fuska, ya tafi dõmin ɓacin ransa, saboda rashin musuluntarsu. Bãyan haka Annabi nã girmama Abdullahi ƙwarai, idan ya je wurinsa sai ya ce masa "Maraba da wanda Ubangijina Ya zarge ni sabõda shi." Kuma ya shimfiɗa masa mayafinsa, idan ya fita tafiya, yakan sanya shi riƙon garin Madina, ƙissar tana nũna girmamawar Allah ga Annabi da Ya ce: "Ya game Fuska." Bai ce masa: "Domin ka game Fuska" ba, sai ya faɗa a cikin hali mai sauƙi.".

(2) Sabõda makãho yã je masa.

(3) To, me ya sanar da kai cẽwa watakila shi ne zai tsarkaka.

(4) Ko ya tuna, dõmin tunãwar ta amfane shi?

(5) Amma wanda ya wadãtu da dũkiya.

(6) Sa'an nan kai kuma ka ɗora bijira zuwa gare shi!

(7) To, me zai cũce ka idan bai tsarkaka ba?

(8) Kuma, amma wanda ya zomaka yana gaugãwa.

(9) Alhãli shĩ yanã jin tsõrõn Allah.

(10) Kai kuma kã shagala ga barinsa!

(11) A'aha! Lalle ne, wannan tunãtarwa ce.

(12) Sabõda wanda ya so ya tuna Shi (Allah).

(13) (Tunãtarwa ce) ta cikin littafai abãban girmamãwa,

(14) Abãban ɗaukakãwa, abãban tsarkakẽwa.

(15) A cikin hannãyen mala'iku marubũta.

(16) Mãsu daraja, mãsu ɗã'a ga Allah.

(17) An la'ani mutum (kafiri). Mẽ yã yi kãfircinsa!

(18) Daga wane abu, (Allah) Ya halitta shi?

(19) Daga ɗigon maniyyi, Ya halitta shi sa'an nan Ya ƙaddarã shi (ga halaye).

(20) Sa'an nan, hanyarsa ta fita Ya sauƙaƙe masa.

(21) Sa'an nan, Ya matar da shi sai Ya sanya shi a cikin kabari.

(22) Sa'an nan, idan Ya so lalle ne zai tãyar da shi.

(23) Haƙĩƙa bai i da aikata abin da Allah Ya umurce shi ba (lõkacin sanya shi a cikin kabari).

(24) To, mutum ya dũba zuwa ga abincinsa.

(25) Lalle ne Mũ, Mun zuo ruwa, zubõwa.



80 - Suratu Abasa 2013_110
الرجوع الى أعلى الصفحة اذهب الى الأسفل
https://almomenoon1.0wn0.com/
أحمد محمد لبن Ahmad.M.Lbn
مؤسس ومدير المنتدى
أحمد محمد لبن Ahmad.M.Lbn


عدد المساهمات : 52644
العمر : 72

80 - Suratu Abasa Empty
مُساهمةموضوع: رد: 80 - Suratu Abasa   80 - Suratu Abasa Emptyالإثنين 19 سبتمبر 2022, 4:10 pm


(26) Sa'an nan, Muka tsattsãge ƙasa tsattsagewa.

(27) Sa'an nan, Muka tsirar da ƙwaya, a cikinta.

(28) Da inabi da ciyãwa.

(29) Da zaitũni da itãcen dabĩno.

(30) Da lambuna, mãsu yawan itãce.

(31) Da 'yã'yan itãcen marmari, da makiyãyã ta dabbõbi.

(32) Domin jin dãɗi a gare ku, ku da dabbobinku.

(33) To, idan mai tsãwa (busa ta biyu) ta zo.

(34) Rãnar da mutum yake gudu daga ɗan'uwansa.

(35) Da uwarsa da ubansa.

(36) Da mãtarsa da ɗiyansa.

(37) Ga kõwane mutum daga cikinsu, a rãnar nan akwai wani sha'ani da ya ishe shi.

(38) Wasu huskõki, a rãnar nan, mãsu haske ne.

(39) Mãsu dãriya ne, mãsu bushãra.

(40) Wasu huskõki, a rãnar nan, akwai ƙũra a kansu.

(41) Baƙi zai rufe su.

(42) Waɗannan sũ ne kãfirai fãjirai (ga ayyukansu).



80 - Suratu Abasa 2013_110
الرجوع الى أعلى الصفحة اذهب الى الأسفل
https://almomenoon1.0wn0.com/
 
80 - Suratu Abasa
الرجوع الى أعلى الصفحة 
صفحة 1 من اصل 1
 مواضيع مماثلة
-
» ‘Abasa
» 80 - Abasa
» Abasa
» 80 - Abasa
» ‘Abasa

صلاحيات هذا المنتدى:لاتستطيع الرد على المواضيع في هذا المنتدى
منتديات إنما المؤمنون إخوة (2024 - 2010) The Believers Are Brothers :: (English) :: The Holy Quran is translated :: Hausa-
انتقل الى: