108 - Suratu Al'kauthar
Da sunan Allah Mai rahama
(1) Lalle ne Mu, Mun yi maka kyauta mai yawa.

(2) Saboda haka, ka yi salla dõmin Ubangijinka, kuma ka sõke (baiko, wato sukar raƙumi).

(3) Lalle mai aibanta ka shi ne mai yankakkiyar albarka.